Zamu samar da tsaro a jihar Kano-CP Habu
Kwamishinan yan sandan jihar Kano, cp Habu Ahmad Sani, ya bayyana cewa, zai hada karfi da karfe don ‘yan kwato da goro da al’ummar gari da yan kungiyoyi wajan ganin an samar da tsaro a jihar. Cp, Habu Sani ya ce zai yi aiki ba dare ba rana don tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyin […]
source https://dalafmkano.com/?p=4768
source https://dalafmkano.com/?p=4768
No comments