A shirye muke wajen dakile cikin zarafin al’umma – CP Habu Ahmad
Sabon kwamashinan ‘yan sandan jihar Kano CP Habu Ahmad Ilyasu, ya ce a shirye suke wajen dakile cin zarafin dan adam a fadin jihar Kano dama kasa baki daya kamar yadda doka ta tanada. CP Habu Ahmad ya bayyana haka ne ta cikin shirin shari’a a aikace na gidan radiyon Dala da ya gudana da […]
source https://dalafmkano.com/?p=4763
source https://dalafmkano.com/?p=4763
No comments