Jikin Jaruma Maryam Gidado Ya Sake Tashi - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Jikin Jaruma Maryam Gidado Ya Sake Tashi


    Rashin lafiyar Maryam Gidado ya sake tashi dazu-dazun nan ne jaruma ta saka hotonta kwance a asibi dauke da ledar karin ruwa

    Jaruma Maryam Gidado ta bukaci Addu'ar neman lafiya ga yan uwa masoyanta domin samun sauki cikin gaggawa.

    A kwanakin baya dai shafin mu ya kawo muku labarin cewa jarumar bata da lafiya daga bisa kuma Allah ya bata lafiya taci gaba da al,amuranta.

    Yanzu kuma jikin nata ya sake motsawa inda harya kaita ga kwanciya a asibiti.

    Yan uwa mu tayata da addu'a Allah ya bata lafiya yasa kaffarace.

    No comments