Ina neman mijin aure – Rayya
Fitacciyar jarumar fina-finan hausar nan Surayya Aminu wadda aka fi sani da Rayya ta bayyana cewa a kasuwa take tana neman miji domin tayi aure. Jaruma Rayya ta bayyana cewa a shirye take ga duk wanda yake so da kaunarta tsakani da Allah zai aure ta, kuma shi aure lokaci ne “ina sa ran nayi […]
source https://dalafmkano.com/?p=4760
source https://dalafmkano.com/?p=4760
No comments