Mu muka haifi Kannywood –Inji Kamaye
Fitaccen jarumin nan Dan’azimi Baba wanda akafi sani da Kamaye ya bayyan cewa sune suka tsungunna suka haifi masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood. Yayin wata tattaunawa da Kamaye yayi da tashar Dala FM ya bayyana cewa iya tsawon shekarun da masana’antar tayi, sune suka tsugunna suka haife ta, amma rikon sakainar kashin da sukayi […]
source https://dalafmkano.com/?p=4757
source https://dalafmkano.com/?p=4757
No comments