Gwamnatin Kano ta kulla wata sabuwar alakar kasuwanci ta musamman da kasar china
Mataimakin gwamnan jihar Kano Dr Nasir Yusuf Gawuna, ne ya bayyana haka a yayin wani taron kungiyar yan china masu kasuwanci a Najeriya, wanda ya gudana karkashin jagoranci shugaban kungiyar wakilan yan china a jihar kano Mr Mike Zang. Mataimakin gwamnan yace gwamnatin Kano, ta ziyarci babban birnin kasar china ne domin kulla alakar. Daga […]
source https://dalafmkano.com/?p=4754
source https://dalafmkano.com/?p=4754
No comments