Ganduje ya nada sarkin Kano shugaban majilisar sarakuna
Gwamnan kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya nada mai martaba sarkin kano Malam Muhammadu Sunusi na biyu a matsayin shugaban majalissar sarakunan jihar kano. Sabuwar dokar majalisar sarakunan jihar kano, Wanda majalissar dokokin jihar kano ta sauyawa fasali a makon jiya ce, ta baiwa gwamanan damar nada daya daga cikin sarakunan jihar kano hudu a […]
source https://dalafmkano.com/?p=4748
source https://dalafmkano.com/?p=4748
No comments