Yin amfani da bahayar mutane a matsayin taki na da matukar illa : masana
Wani malami a tsangayar koyar da ayyukan noma dake jami’ar Bayero ta Kano ya bayyana cewar yin amfani da bahayar mutane a matsayin taki yana da illa ga lafiyar amfanin gona. Kwamared Adamu Abubakar 3040 ya bayyanawa gidan radiyon Dala cewa kasashen da suka ci gaba irin su Birtaniya, Japan, da China suna amfani da […]
source https://dalafmkano.com/?p=4749
source https://dalafmkano.com/?p=4749
No comments