Nayi mamakin baiwa Fati Washa Gwarzuwar Kannywood –Kamaye - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Nayi mamakin baiwa Fati Washa Gwarzuwar Kannywood –Kamaye

    Fitaccen marubucinnan kuma jarumain fina-finan Hausa Dan’azimi Baba Chediyar ‘Yan Gurasa wanda akafi sani da Kamaye ya bayyana cewa yayi mamaki matuka ganin yadda aka zabi jaruma Fati Washa matsayin jarumar Kannywood. Cikin wata tattaunawa da Kamaye yayi da Dala FM ya bayyana cewa jaruma Jamila Nagudu ce tafi can-canta da zamowa tauraruwar Kannywood saboda […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4745

    No comments