Akwai tarbiyya tsan-tsa a masana’antar Kannywood –Khalisa Muhammad
Tsohuwar jarumar fina-finan hausar nan Khalisa Muhammad ta bayyana cewa zamani ya kawo sabbin sauye-sauye a harkar shiryawa da kuma gabatar da fina-finan Hausa, amma sauyin bai shafi bangaren tarbiyya ba. Khalisa Muhammad ta ce har yanzu akwai tsantsar tarbiyya a masana’antar, sai dai kawai canjin yanayi da kuma samuwar kafafan sada zumunta, na neman […]
source https://dalafmkano.com/?p=4741
source https://dalafmkano.com/?p=4741
No comments