Ban taba karbar ganimar fansho ba- Sanata Gaya.
Sanata Kabiru Ibrahim Gaya yace ba’a taba bashi kudaden fansho da tsaffin gwamnoni ke karba a jihohin su ba. Sanatan yana wannan magana ne a shafin sa na twitter, yace wannan babbar dama ce ga jihohi da suka haramtawa tsaffin gwamnonin su karbar kudaden fanshon suyi amfani da abinda suka tara wajen kyautata rayuwar al’ummar […]
source https://dalafmkano.com/?p=4733
source https://dalafmkano.com/?p=4733
No comments