Gudaji Kazaure ya soki kasafin kudin bana. - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Gudaji Kazaure ya soki kasafin kudin bana.

    Cikin jawabai ko tsokaci da ya saba gudanar wa, wakilin kazaure da yan kwashin jihar Jigawa a majalisar kasa Honarabul Muhammad Gudaji ya bayyana takaicin sa game kasafin kudin bana, bayan da majalisar ta amince dashi. Gudaji kazaure yace abin takaici ne yadda kunshin kasafin kudin bana ya mayar da hankali kan manyan ayyuka, wanda […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4730

    No comments