Muna goyon bayan Dahiru Bauchi kan raba masarautar Kano- Shaik Al-kadiri - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Muna goyon bayan Dahiru Bauchi kan raba masarautar Kano- Shaik Al-kadiri

    Babban limamin masallacin juma’a na Kurna layin gidan kara kuma shugaban kwamitin koli na Azzawiyal kadiriyyar Aliya shaik Jamilu Alkadiri Fagge ya bayyana goyon bayansu ga jawaban shaik Dahiru Usman Bauchi wanda ya shawarci gwamnan Kano Dr, Abdullahi Ganduje da ya sauya tunani dangane da rarraba masarautar Kano. Khudibar limamin a yau ta mayar da […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4724

    No comments