Shan ruwa akai-akai na taimakawa masu cutar sikila – Dakta Abdulmalik
Wani kwararren likita dake Asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano Dakta Abdulmalik Yakubu, ya shawarci wadanda suke dauke da cutar Amosanin jini wato Sikila, dasu kasance masu shan ruwa akai-akai domin baiwa kansu kariyar data dace. Dakta Abdulmalik Yakubu, ya bayyana hakan ne a yayin zantawarsa da gidan Rediyon Dala, yana mai cewa yawan shan […]
source https://dalafmkano.com/?p=4720
source https://dalafmkano.com/?p=4720
No comments