Muna iya kacin kokarin mu don ganin kudin ma’aikata ya isa garesu akan lokaci – Hon. Lawan Hussaini - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Muna iya kacin kokarin mu don ganin kudin ma’aikata ya isa garesu akan lokaci – Hon. Lawan Hussaini

    Shugaban kwamitin ma’aikata a zauren majalisar dokokin jihar Kano, kuma daya daga cikin yan kwamitin Fansho a zauren , kuma shine dan majalisa mai wakiltar karamar Hukumar Dala, Hon. Lawan Hussaini Chediyar yan gurasa. Ya ce kwamitinsu na ma’aikata yana kokari wajen ganin kudaden ma’aikata yaje garesu akan lokaci. Hon. Lawan Hussaini, ya bayyana hakan […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4717

    No comments