Kano: wasu almajirai sun dumama tuwo da hasken rana
Almajiran sun ajiye Tuwo da Shinkafar akan wata `katuwar Taya da nufin za su dumama su da zafin hasken rana bayan da yayi sanyi. Hasali tuwon na cikin wata leda gami da miyar a hade, gefe guda kuma wata shinkafa ce a cikin Tasa. Filin Baba Suda na tashar Dala Fm yayi tozali da wadannan […]
source https://dalafmkano.com/?p=4712
source https://dalafmkano.com/?p=4712
No comments