Allah yayi wa mahaifin manajan tashar freedom rediyo rasuwa
A jiya ne aka gudanar da jana’izar Alhaji Sai’ du Umar, mahaifi ga shugaban tashar Freedom Radio Kano Malam Ado Saidu Warawa, wanda ya rasu da Safiyar jiya Alhami a unguwar Kwanar Ganduje, dake yankin Karamar Hukumar Gwale a nan Kano. wakilin mu Abba Isa ya rawaito cewar an gudanar da jana’izzar marigayin a makabartar […]
source https://dalafmkano.com/?p=4705
source https://dalafmkano.com/?p=4705
No comments