Sabbin hotunan jaruma Maryama Yahaya kenan na wannan makon. Sudai wayan nan hotuna ta dauke sune a garin lagos yayin da tayi wata tafiya. Hotunan sun kayatar kuma sunyi kyau sosai yayi da magoya bayanta suketa yaba da kyau da tayi a cikin wayan nan hotuna.
No comments