Yanzu-yanzu: Gobara ta tashi a kasuwar Kantin Kwari
Wata gobara ta tashi yanzu haka a gidan alaramma dake kasuwar Kantin Kwari a nan Kano. Gobarar dai ta tashi ne a daren yau Jumu’a jim kadan bayan sallar isha’i, sanadiyar wutar lantarki. Wakilin mu Abba Isah Muhammad ya rawaito mana cewa shugaban kasuwar Alhaji Abba Muhammad Bello ya tabbatar da faruwar al’amarin inda yace […]
source https://dalafmkano.com/?p=4616
source https://dalafmkano.com/?p=4616
No comments