Na san mutane da yawa da suka shiryu saboda kallon fina-finanmu –Teema Makamashi
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausar nan Teema Makamashi ta bayyana cewa ta san mutane da dama masu aikata laifukan sata da karuwanci da suka shiryu ta dalilin kallon fina-finan Hausa. Jaruma Teema Makamashi ta bayyana hakan ne a yayin da take zantawa da gidan Rediyon Dala, inda tace babban aikinsu shi ne gyaran tarbiyyar al’umma, sai […]
source https://dalafmkano.com/?p=4619
source https://dalafmkano.com/?p=4619
No comments