Za’a cigaba da samun koma baya a makarantun islamiyyu matukar gwamnati bata taimaka ba
Mai Unguwar gadon kaya a yankin karamar hukumar Gwale dake Kano Alhaji Idris Isah, ya ce za’a cigaba da samun koma baya a makarantun islamiyyu matukar gwamnati da masu hali ba sa taimakawa makarantun. Idris Isah, ya bayyana haka ne yayin bikin saukar dalibai 36 karo na 5 a makarantar Abdullahi Mu’az islamiyya. Mai Unguwar […]
source https://dalafmkano.com/?p=4623
source https://dalafmkano.com/?p=4623
No comments