ICPC ta bukaci a mikawa kananan hukumomi ayyaukan mazabun da aka kammala
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa da dangoginsu ICPC ta yi kira da a mikawa kananan hukumomi duk wasu ayyukan mazabun da aka kammala don baiwa al’umma damar amfanarsu yadda ya dace. Shugaban hukumar Farfesa Bolaji Owasanoye ne ya bayyana hakan a Abuja yana mai cewa da dukiyar al’umma aka yi ayyukan, a don […]
source https://dalafmkano.com/?p=4626
source https://dalafmkano.com/?p=4626
No comments