Shugabanni su kara kaimi wajen yakar cin hanci da rashawa – Farfesa Isah Sadik
Tsohon mataimakin shugaban jami’ar Bayero, kuma daya daga cikin ‘yan kwamitin kungiyar Network for Justice, kungiyar dake rajin tabbatar da adalci a tsakanin al’umma farfesa Isah Sadik Rada. Ya ce akwai bukatar al’umma su rinka yin tunani kafin zaben wani dan takara gabanin zabarsa domin tabbatar da ingancinsa. Farfesa Isah Sadik Rada, ya bayyana hakan […]
source https://dalafmkano.com/?p=4629
source https://dalafmkano.com/?p=4629
No comments