An kaddamar da kwamitin tsabtace cunkoson kasuwar kwari
Shugaban hukumar kasuwar kantin kwari Abba Muhammad Bello ya kaddamar da kwamitin tsaftace kasuwar daga cunkoson kasa kayayyaki da ajiye ababan hawa da kurar turawa a titunan kasuwar. Da yake kaddamar da kwamitin a karshen makon daya gabata Abba Muhammad Bello ya ce, kwamatin zai yi aiki tare da shugabannin bangarorin yan kasuwar domin samun […]
source https://dalafmkano.com/?p=4632
source https://dalafmkano.com/?p=4632
No comments