Gwamnati za ta dauki mataki kan duk wanda ta samu da cin zarafin dan jarida - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Gwamnati za ta dauki mataki kan duk wanda ta samu da cin zarafin dan jarida

    Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta dauki mataki kan duk wanda ta samu da cin zarafin dan Jarida, duba da muhimmancin aikin na manema labarai a fannin cigaba, Isar da sako da kuma bayar da gudunmawa wajen tsaro a fadin jihar Kano da kasa baki daya. Kwamishinan ma’aikatar yada labarai na Jihar Kano malam […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4635

    No comments