KANO: Fiye da kaso biyu cikin dari na yara na dauke da cutar sikila
Babban kwamishinan jihar kano a hukumar kidaya ta kasa Dr. Isma’il Lawan Sulaiman ya ce kididdigar da hukumar da hadin gwiwar ma’aikatar lafiya ta tarayya suka gudanar a shekarar 2018 ya nuna cewa ko wadanne yara biyu ‘yan kasa da shekaru biyar daga cikin dari a jihohin Kano da Legas da Ogun da Kogi da […]
source https://dalafmkano.com/?p=4638
source https://dalafmkano.com/?p=4638
No comments