Wasu kauyuka a Kano sun fara amfani da bahaya a matsayin taki - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Wasu kauyuka a Kano sun fara amfani da bahaya a matsayin taki

    Mutanen garin kududdufawa dake y ankin karamar hukumar Ungogo sun fara sarrafa bahayar mutane suna yin taki dan sayarwa ga manoma suna samun abinda za su ciyar da iyalansu. Wakilin mu Yusuf Nadabo ya ziyarci dajin malale dake kauyen kududdufawa a karamar hukumar Ungogo inda ya iske bahaya tsubi tsubi danye da busasshe da kuma […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4645

    No comments