KANO: Rundunar ‘yan sanda ta yi holin wadanda ake zargi da yin fashi da makami
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi holin wasu mutane da take zargi da laifukan fashi da makami, garkuwa da mutane da satar motoci da babura gami da safarar miyagun kwayoyi da ta kama a sassa daban da ban na jihar Kano. Sabon Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano CP Habu Ahmad Sani, ya bayyana hakan […]
source https://dalafmkano.com/?p=4649
source https://dalafmkano.com/?p=4649
No comments