An gargadi gwamnatin Kano kan kafa masarautu hudu
Ofishin lauyoyi dake nan Kano ya nemi gwanan Kano Abdullahi Umar Ganduje da majalisar dokoki wanda Abdul’aziz Garba Gafasa ke jagoranta da su jingine batun zartar dako sake gyaran dokar kafa rusassun masarautu hudu. Masarautun sun hada da Bichi, Karaye, Gaya, da Rano bayan da justice Usman Na abba na babbar kotun jaha ya rushe […]
source https://dalafmkano.com/?p=4653
source https://dalafmkano.com/?p=4653
No comments