Mata na neman kere maza a fannin shan kayan maye – NDLEA - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Mata na neman kere maza a fannin shan kayan maye – NDLEA

    Shugaban gamayyar jami’an tsaro dake yaki da sha da fataucin miyagun karkashin hukumar NDLEA a jihar Kano Ali Ado Kubau, ya ce mata na neman kere maza a fanin shan kayan maye a jihar. Ali Kubau, ya bayyana hakan ne bayan kammala wani sumame da suka kai guraren shakatawa dake sassan birnin Kano a daren […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4663

    No comments