KANO: Wani dan sanda da ake zargi ya harbi mai mota
Ana zargin wani dan sanda da harbe wani mai karamar mota a titin Niger Street dake Kano. Tun da farko dai anyi zargin direban motar ya ture wani dake kokarin tsallaka titi daga bisani kuma ‘yansanda suka umarce shi da ya koma gefen titi. A nan ne kuma ake zargin dan sanda wanda yake aikin […]
source https://dalafmkano.com/?p=4665
source https://dalafmkano.com/?p=4665
No comments