Zafafan Hotuma Bilkisu Shema A Wajen Taron Sunan Ƴar Gwanja - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Zafafan Hotuma Bilkisu Shema A Wajen Taron Sunan Ƴar Gwanja


    Jaruma Balkisu Shema kenan wajen taron sunan ƴar mawakin mata wato Ado Gwanja.


    Sunan ya gudana ne a garin kano ranar Alhamis.


    Mawaka da kuma jaruwan Fina-finan hausa ne sukayi dandazo domin taya jarumin murnan karuwan da ya samu.


    An ci ansha kuma an chashe inda daga misani Gwanja da kuma mai dakin nasa suka fito suka gwan-gwaje a fili.


    Shafin Duniyarfim na taya jaru Ado Gwanja murnan samun kyauta daga Allah wato Ƴa mace wacce ya sakawa suna Asiya Allah ya rayata.





    No comments