Dan sandan da ake zargi da harbe matashi yana hannun mu-CP Habu
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta ce dan sandan nan da ake zargin ya harbe wani matashi yana hannu su kuma ana cigaba da fadada bincike. Kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kano CP Habu Ahmad Sani ya bayyana ta cikin shirin ‘’Shari’a a Aikace’’ ta cikin tashar Dala FM muryar zamani da safiyar yau […]
source https://dalafmkano.com/?p=4779
source https://dalafmkano.com/?p=4779
No comments