Za mu bunkasa rayuwar ‘yan mata masu tallace-tallace –Zahrau Umar - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Za mu bunkasa rayuwar ‘yan mata masu tallace-tallace –Zahrau Umar

    Ma’aikatar al’amuran mata da cigaban al’umma ta jahar Kano ta ce, ta shirya bada gudunmawa wajen bunkasa rayuwar ‘yan matan da ke kawo kayan sana’a daga kauyuka. Shugabar ma’aikatar mata ta jihar Kano Malama Zahra’u Muhammad Umar ce ta bayyana haka, yayin  ganawarta da gidan rediyon Dala. Ta ce duba da yadda ‘yan matan ke […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4784

    No comments