Masarautar jihar kano ta koma kotu.
Wasu lauyoyi anan karkashin jagorancin Barrister Abubakar Balarabe mahmud sun shigar da kudiri gaban babbar kotun jiha mai lamba 3. kudirin nasu ya dogara da tanadi na 38/1, da kuma tanadi na 39 wanda ya kafa babbar kotun jiha ya kuma bata hurumin sauraron sauraron wannan roko. Shariar mai kunshe da lamba k/197/2019 Wadda Yusuf […]
source https://dalafmkano.com/?p=4776
source https://dalafmkano.com/?p=4776
No comments