An chase rawar shoki a biki wasu masoya yan shekaru 80
An dai daura auren Dattawanne amarya Fatsima Mai shekaru 82 da Angonta Muhammadu Liti, mai shekaru 74 a ranar lahadin data gabata. Mazauna unguwar Dorayi Amarya da Liti sun samu tagomashin abokai da yan uwa da kuma jama’ar gari. Wakilinmu Abba Isah Muhammad ya kurda cikin taro inda ya zanta da ango kasha kamshi Muhammadu […]
source https://dalafmkano.com/?p=4789
source https://dalafmkano.com/?p=4789
No comments