Za mu ba da gagarumar gudunmawa wajen baiwa yara ilimi kyauta – Safiyanu Na’abba
Gwamnatin jihar Kano ta ce shugabannin makarantun sakandare na da gagarumar rawar takawa wajen tabbatar da shirin bayar da ilmi kyauta a dukkannin makarantu. Hakan ya fito ne ta bakin gwamnan jikar Kano Abdullahi Umar Ganduje a wani taro da ya gabatar da shugabancin kungiyar shugabannin makarantun sakandire na jihar Kano Karkashin jagoranta Mallam Safiyanu […]
source https://dalafmkano.com/?p=4676
source https://dalafmkano.com/?p=4676
No comments