Gwamnati ta rinka taimakawa dalibai masu bukata ta musamman – Ibrahim Isma’il - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Gwamnati ta rinka taimakawa dalibai masu bukata ta musamman – Ibrahim Isma’il

    Mataimakin shugaban tsofaffin daliban makarantar Tudun Maliki bangaren masu lalurar gani Ibrahim Isma’il Abdullahi, ya bukaci gwamnatin jiha da ta ringa bawa masu bukata ta musamman guraben aiki, kamar yadda ake baiwa sauran al’umma. Ibrahim Isma’il ya bayyana hakanne a zantawarsu da gidan rediyon Dala da safiyar yau. Ya na mai cewa, duk abinda aka […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4673

    No comments