Cikin kowacce dakika guda ana samun zaizayar kasa – Farfesa Abdu - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Cikin kowacce dakika guda ana samun zaizayar kasa – Farfesa Abdu

    Ana gudanar bikin ranar kasa ta duniya wato Soil day a duk ranar biyar ga watan disambar ko wace shekara. Da nufin wayar da kan al’umma da kungiyoyi da gwamnatoci kan muhimmancin kasa da nufin samar da ingantaccen abinci ga mutane tare da karfafa guiwar al’umma wajen samar da ingantacciyar kasa a duniya. Haka kuma […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4670

    No comments