KANO: Majalisar dokoki ta amince da karin masarautu
Kudirin dokar kafa sarakunan yanka 4 ya zama doka bayan shallake karatu na 3 Majalisar dokokin jihar kano ta amince da dokar karin masarautu hudu a kano. Amincewar ta biyo bayan tsallake karatu na uku da dokar tayi a zauren majalisar a yau alhamis. Wanda shugaban masu rinjaye na majalisar Abdul Labaran madari ya batar. […]
source https://dalafmkano.com/?p=4678
source https://dalafmkano.com/?p=4678
No comments