Wasu mata sunyi gangami a wata makaranta kan magungunan da ake baiwa ‘ya’yansu
Wasu iyayen yara a yankin Bajallabe dake bayan jami’ar Yusuf Maitama Sule, sun yi gangami a harabar makarantar firamare ta Nomadic dake yankin. Sakamakon zargin da su kayi cewar ana baiwa yaransu wani magani da suka ce basu da masaniyar ko maganin menene. Wasu daga cikin yaran sun barke da zawayi, don haka sukaje makarantar […]
source https://dalafmkano.com/?p=4813
source https://dalafmkano.com/?p=4813
No comments