Kotu ta dakatar da Ganduje daga sabuwar dokar majalisar masarautar Kano - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Kotu ta dakatar da Ganduje daga sabuwar dokar majalisar masarautar Kano

    Babbar kotun jihar Kano mai lamba uku karkashin Justice Ahmad Tijjani Badamsi ta dakatar da gwamnan kano daga daukar duk wani mataki na dokar sabuwar majalisar masarautar Kano. Dokar wanda gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya sanya wa hannu a  makon da ya gabata, biyo bayan rushe waccan doka da majalisar tayi a baya. Kotun […]

    source https://dalafmkano.com/?p=4802

    No comments