Auren wuri yana kare cutar karin mahaifa-Likitoci
Likitoci a bangaren haihuwa sun bayyana cewar auren wuri yana hana kamuwa da ciwon karin mahaifa.Wani babban mata a birnin Ikko Dakta Gabriel Akilo ke bayyana hakan a wajen wani taron karawa juna sani karo na 9 daya gudana a jihar Legas ranar Alhamis data gabata.Dakta Akilo yace cutar tana kama mata ne lokacin da […]
source https://dalafmkano.com/?p=4796
source https://dalafmkano.com/?p=4796
No comments