Wajibi ne bin umarnin kotu idan har ta bayar da umarni- Lauya
Wani lauya mai zaman kansa a jihar Kano Barista Umar Usman Danbaito ya bayyana cewa kuskure ne a doka kotu tayi umarni dangane da yi ko bari amman a bijirewa kotun. Barista Danbaito ya bayyana hakan ne ta cikin shirin shari’a a aikace na gidan radiyon dala da safiyar yau. Ya ce raini ne ga […]
source https://dalafmkano.com/?p=4817
source https://dalafmkano.com/?p=4817
No comments