Kamfanin KEDCO ya tsunduma yajin aiki.
Kungiyar ma’aikatan wutar lantarki ta kasa, (NUEE) ciki harda kamfanin KEDCO sun tsunduma yajin aikin sai baba ta gani bayan da wa’adin kwanaki 21 da suka baiwa gwamnatin tarayya ya kare tun a daren jiya Talata. Shugaban kungiyar reshen jihar Kano, Kwamared Auwal Musa Muhammad, ya ce sun tsunduma yajin aikin ne sakamakon rashin sauraron […]
source https://dalafmkano.com/?p=4820
source https://dalafmkano.com/?p=4820
No comments