Wasu barayi a wajan daurin aure sun shiga hannu a Kano
Lamarin ya faru ne a masallaci dake unguwar ja’in ya yin da ake tsaka da daurin aure sai wani matashi da ake zargi mai suna Yusuf ya hada kai da wasu matasa guda biyu wato Abba da kuma Usman domin aikata satar wayoyi ya kuma mikawa abokan tafiyar su. Wani mutum ne dai ya ganshi […]
source https://dalafmkano.com/?p=4690
source https://dalafmkano.com/?p=4690
No comments