KANO: Dokar hana zancen dare ta fara aiki a wasu kananan hukumomi
Karamar hukumar Gezawa ta kafa dokar hana zancen dare ga samari da ‘yan mata a fadin yankin baki daya don dakile badalar da take yaduwa a tsakanin matasa. Kakakin majalisar kansilolin karamar hukumar Gezawa, Alhassan Danladi Kaita ne ya tabbatar da hakan a taron limamai na yankin. Wanda sashin yada addinin muslunci a hukumar shari’ar […]
source https://dalafmkano.com/?p=4693
source https://dalafmkano.com/?p=4693
No comments