Darikar tijjaniyya ta ce ba ta goyon bayan taba masarautar Kano
Shugaban majalissar shura ta darikar tijjaniyya halifa Sani Shehu Mai Hula ya ce darikar tijjaniyya ba ta goyon bayan taba masarautar Kano wanda gwamnatin Kano take yi a halin yanzu. Halifa Sani Shehu Mai Hula ya bayyana hakanne a wani taron manema labarai wanda ya gudana da safiyar jiya Alhamis a jihar Kano. Ya kuma […]
source https://dalafmkano.com/?p=4696
source https://dalafmkano.com/?p=4696
No comments