Mata sun fi maza shan kayayyakin maye- NDLEA
Shugaban gamayyar masu yaki da sha da hana fataucin miyagun kwayoyi karkashin hukumar NDLEA ta jihar Kano Ali Ado Kobau, ya bayyana cewa, sun kai samame cikin dare inda suka samu mata da maza suna shaye-shayen miyagun kwayoyi, yana mai cewa, matan sunfi yawa a wajan, har ma ana zargin mata sun fi mazan buguwa. […]
source https://dalafmkano.com/?p=4684
source https://dalafmkano.com/?p=4684
No comments