Matuka baburan adai-daita sahu za su tsunduma yajin aiki
Kungiyar matuka baburan adai-daita sahu na jihar Kano za su tsunduma yajin aiki na gargadi, biyo bayan saka musu harajin 26000 da suka ce gwamnatin jihar Kano tayi musu. Hakan ya fito ne ta bakin sakataren kungiyar reshen OTAK Saddiq Gabari, ya ce za su tsunduma yajin aikin ne sakamakon wani taron sirri da suka […]
source https://dalafmkano.com/?p=4841
source https://dalafmkano.com/?p=4841
No comments